Posts

Showing posts from August, 2017

10 Home remedy for teeth whitening

Image
Home Remedies for Yellow Teeth. A shining set of sparkling white teeth can make anyone appear more attractive, healthy and younger. Many people avoid smiling in public because they are self-conscious about the poor color of their teeth. Teeth may gradually become yellow due to aging , hereditary factors , poor dental hygiene , or excessive consumption of tea, coffee, tobacco and cigarettes . In addition, high doses of antibiotics, climatic conditions, infection and improper metabolism can contribute to discoloring of teeth. Often people seek professional treatment to remove the yellow tinge from their teeth, but such treatments take time and can be expensive. If you wish to get rid of yellow teeth, you can try some natural remedies. There are many kitchen ingredients that you can use to restore your pearly white smile. Here are the top 10 home remedies for yellow teeth. 1. Baking Soda Baking soda is one of the best ingredients that you can use to get rid of y...

Magungunan goma sha takwas (18) da zogale keyi ga jikin dan adam

Image
AMFANIN ZOGALE GOMA SHA TAKWAS (18) GA JIKIN DAN-ADAM ========================== Ana Bukatar Jama'a su yada wannan Post zuwaga Sauran Al'umma domin Qaruwa da Juna. . 1- Ana dafa ganyen zogale da zuma a sha kamar shayi domin maganin Olsa (ulcer). . 2- Ana shafa danyen ganyen zogale akan goshi domin maganin ciwon kai. . 3- Ga wanda ya yanke ko ya sare ko wani karfe ya ji masa ciwo, zai shafa danyen ganyen zogale inshaAllah jinin zai tsaya. . 4- Ga mai fama da kuraje a jiki, ya hada garin zogale da man zaitun ya shafa. . 5- Ana sanya garin zogale akan wani rauni ko gembo domin saurin warkewa. . 6- Sanya garin zogale a cikin abinci yana maganin hawan-jini da kuma karama mutum kuzari. . 7- Ana dafa ganyen zogale tare da sa kanwa 'yar kadan domin maganin ciwon shawara. . 8- Ga mai fama da ciwon ido zai diga ruwan danyen zogale, haka ma mai fama da ciwon kunne. . 9- Macen da ke shayarwa ta dafa furen zogale da zuma dan karin nono. . 1...

Zaitun

Image
Zait (Olive Oil) زَيْتٌ‏:‏ قال تعالى‏:‏ يُوقَدُ مِن شَجَرَةٍ مُّبَارَكَةٍ زَيْتُونَةٍ لا شَرْقِيَّةٍ وَلاَ غَرْبِيَّةٍ يَكَادُ زَيْتُهَا يُضِىءُ وَلَوْ لَمْ تَمْسَسْهُ نَارٌ...