Posts

Habbatus Sauda DA Amfaninta

Image
Habbatus-Sauda/Habbal-Al-Barak ah wata bishiya ce wacce ta ke kunshe da sinadarai masu albarka ga lafiyarmu da rayuwarmu. Habbatus-Sauda dadaddiyar bishiya ce wacce ta fi shahara a kasashen larabawa. In muka duba zamu ga cewa larabawa sun dade suna amfani da Habbatus-Sauda tare da kwayar irin sa wanda a ke yi wa lakabi da “ Irin Albarka”, don bayan magani da a ke yi da shi, larabawa na amfani da shi wajen kayata girkinsu. A sunnance,  Manzo Allah (S.A.W) ya bayyana Habbatus-Sauda a matsayin waraka ce ga dukkan cututtuka. Maganin mutawa ne kadai Habbatus-Sauda ba ta yi. Bukhari Bn Hajar (R.A): ya ce abin da ake nufi da Habbatus-Sauda shi ne magani ga dukkan cuta, sai dai tafi tasirintuwa idan aka hada ta da wani abun, misali zuma, man zaitun, da dai sauransu. Kwayar irin Habbatus-Sauda da mansa ya dade ana amfani da shi. sama da shekaru aru-aru,  wajen magance matsalolin da suka shafi lafiyar jiki. Kadan daga cikin lallurorin da irin kwayar Habbatus-Sauda da man Habbatus-sauda

10 Home remedy for teeth whitening

Image
Home Remedies for Yellow Teeth. A shining set of sparkling white teeth can make anyone appear more attractive, healthy and younger. Many people avoid smiling in public because they are self-conscious about the poor color of their teeth. Teeth may gradually become yellow due to aging , hereditary factors , poor dental hygiene , or excessive consumption of tea, coffee, tobacco and cigarettes . In addition, high doses of antibiotics, climatic conditions, infection and improper metabolism can contribute to discoloring of teeth. Often people seek professional treatment to remove the yellow tinge from their teeth, but such treatments take time and can be expensive. If you wish to get rid of yellow teeth, you can try some natural remedies. There are many kitchen ingredients that you can use to restore your pearly white smile. Here are the top 10 home remedies for yellow teeth. 1. Baking Soda Baking soda is one of the best ingredients that you can use to get rid of y

Magungunan goma sha takwas (18) da zogale keyi ga jikin dan adam

Image
AMFANIN ZOGALE GOMA SHA TAKWAS (18) GA JIKIN DAN-ADAM ========================== Ana Bukatar Jama'a su yada wannan Post zuwaga Sauran Al'umma domin Qaruwa da Juna. . 1- Ana dafa ganyen zogale da zuma a sha kamar shayi domin maganin Olsa (ulcer). . 2- Ana shafa danyen ganyen zogale akan goshi domin maganin ciwon kai. . 3- Ga wanda ya yanke ko ya sare ko wani karfe ya ji masa ciwo, zai shafa danyen ganyen zogale inshaAllah jinin zai tsaya. . 4- Ga mai fama da kuraje a jiki, ya hada garin zogale da man zaitun ya shafa. . 5- Ana sanya garin zogale akan wani rauni ko gembo domin saurin warkewa. . 6- Sanya garin zogale a cikin abinci yana maganin hawan-jini da kuma karama mutum kuzari. . 7- Ana dafa ganyen zogale tare da sa kanwa 'yar kadan domin maganin ciwon shawara. . 8- Ga mai fama da ciwon ido zai diga ruwan danyen zogale, haka ma mai fama da ciwon kunne. . 9- Macen da ke shayarwa ta dafa furen zogale da zuma dan karin nono. . 1

Zaitun

Image
Zait (Olive Oil) زَيْتٌ‏:‏ قال تعالى‏:‏ يُوقَدُ مِن شَجَرَةٍ مُّبَارَكَةٍ زَيْتُونَةٍ لا شَرْقِيَّةٍ وَلاَ غَرْبِيَّةٍ يَكَادُ زَيْتُهَا يُضِىءُ وَلَوْ لَمْ تَمْسَسْهُ نَارٌ‏‏ ‏[‏النور ‏:‏ 35‏]‏ وفى الترمذىِّ وابن ماجه من حديث أبى هريرة رضى الله عنه، عن النبىِّ صلى الله عليه وسلم أنه قال‏:‏ ‏(‏كُلُوا الزَّيتَ وادَّهِنُوا به، فإنَّه من شَجَرَةٍ مُبَارَكةٍ‏)‏‏.‏ وللبَيْهَقِى وابن ماجه أيضاً‏:‏ عن ابن عمر رضى الله عنه، قال‏:‏ قال رسول الله صلى الله عليه وسلم‏:‏ ‏(‏ائْتَدِمُوا بالزَّيتِ، وادَّهِنُوا به، فإنه من شَجَرَةٍ مُبَارَكةٍ‏)‏‏.‏ الزَّيْتُ حار رطب في الأُولى، وغَلِط مَن قال‏:‏ يابسٌ، والزَّيت بحسب زيتونه، فالمعتصَرُ من النَّضيج أعدلُه وأجوده، ومن الفَجِّ فيه برودةٌ ويُبوسة، ومن الزيتون الأحمر متوسطٌ بين الزَّيتَيْن، ومن الأسود يُسخِّن ويُرطِّب باعتدال، وينفع من السُّموم، ويُطلق البطن، ويُخرج الدود، والعتيقُ منه أشد تسخيناً وتحليلاً، وما استُخْرِجَ منه بالماء، فهو أقلُّ حرارةً، وألطفُ وأبلغ في النفع، وجميعُ أصنافه مليِّنة للبَشْرة، وتُبطىءُ الشَيْب‏.‏ وماء الزَّيتون المالح يمنع من

Natural Herbs

Image
click the name of the herbs to know the uses composition and benefits of each of the herbs Aloe Oil Amyris Oil Anise Oil Arnica Oil Astragalus Oil Atlas Cedar Oil Bay Oil Bergamot Oil Borage Oil Burdock Oil Calendula Oil Canola Oil Cardamom Seed Oil Carrot Seed Oil Cassia Bark Oil Catnip Oil Cinnamon Leaf Oil Citronella Oil Clary Sage Oil Clove Bud Oil Comfrey Oil Coriander Seed Oil Corn Oil Cottonseed Oil Cypress Oil Dill Oil Eucalyptus Oil Frangipani Oil Frankincense Oil Galbanum Oil Geranium Oil German Chamomile Oil Ginger Oil Grapefruit Oil Helichrysum Oil Hop Oil Hyssop Oil Jasmine Absolute Oil Juniper Berry Lavandin Oil Lavender Oil Lavender Spike Oil Lemon Eucalyptus Oil Lemon Oil Lemon Verbena Oil Lemongrass Oil Lilac Oil Lime Oil Mandarin Orange Oil Myrrh Oil Myrtle Oil Neroli Oil Nutmeg Oil Olive Oil Oregano Oil Palm Oil Parsley Oil Patchouli Oil Peanut Oil Peppermint Oil Pine Oil Red Cedarwood Oil Roman C